Manyan Labarai

Manyan Labarai

COVID-19: Buhari ya ce a biya malaman jami’a

Shugaba Muhammadu Buhari ya ba da umarni a biya malaman da ke karantarwa a jami’o’in gwamnatin tarayya albashinsu na watannin Fabrairu da Maris da aka

Dokar hana fita: Birnin Maiduguri ya dau harama

A Maiduguri, babban birnin jihar Borno, tituna da wuraren hadahada, musamman kasuwanni, sun cika da jama’a. A kasuwar Gamboru da ke cikin birnin, misa

COVID-19: Yawan wadanda suka kamu ya karu da 38

Yawan wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya ya karu da mutum 38. Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ce t

An samu mai cutar coronavirus na farko a jihar Sokoto

An samu mutum na farko da aka tabbatar ya kamu da cutar coronavirus a jihar Sakkwato. Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ne ya bayyana hakan a wata sanarwa

COVID-19: An killace mutum 99 a Borno

Bayan samun mutum daya da aka tabbatar ya kamu da cutar coronavirus a Maiduguri, hukumomi sun killace mutum 99 don hana yaduwar cutar. Mutanen da aka