Manyan Labarai

Manyan Labarai

Coronavirus: An samu karuwar majinyata mafi girma a Najeriya

An samu karuwa mafi girma a cikin sa’o’i 24 ta mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya. A wata sanarwa da ta wallafa a shafin

Coronavirus: An samu sabbin kamuwa 48

An samu karin wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus mutum 49 a Najeriya. Ashirin da uku daga cikinsu a jihar Legas suke, 12 a Yankin Babb

Abba Kyari na cikin nagartattun ’yan Najeriya —Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce Shugaban Ma’aikatansa, marigayi Malam Abba Kyari, na cikin mutanen da suka fi nagarta a Najeriya. Shugaban kasar ya fad

Obasanjo, Jonathan da Atiku sun yi ta’aziyyar Abba Kyari

Allah Ya yi wa shugaban ma’aikata a fadar shugaban Najeriya Mallam Abba Kyari rasuwa bayan ya sha fama da jinyar cutar Coronavirus. Abba Kyari ya rasu

Matsayin Abba Kyari a Najeriya

Tun bayan nada shi shugaban ma’aikata a fadar shugaban kasa da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi a watan Agustan 2015, sannu a hankali Abba Kyari ya zamo