Manyan Labarai

Manyan Labarai

Darussa uku da Najeriya ka iya koya daga annobar coronavirus

Annobar coronavirus ta yi wa kasashe da dama ba-zata kasancewar ba su shirya tunkararta; hakan ne ma ya sa wasu manyan kasashe suka ma suka gigita, ba

COVID-19: Farashin kaya ya tashi a Kano

Bayan ayyana dokar hana fita ta tsawon mako guda da gwamnatin jihar Kano ta yi, al’ummar jihar sun yi fitar dango don yin sayayya a kasuwanni. Aminiya

COVID-19: Alkawura 6 da Buhari ya yi wa ’yan Najeriya

A jawabin da ya yi wa ‘yan Najeriya da maraicen Litinin, wanda a ciki ya bayyana tsawaita dokar hana fita sam-sam a jihohin Legas da Ogun da kum

Wasu karin mutum biyar sun kamu da coronavirus a Kano

Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta ce an samu karin mutum biyar da suka kamu da cutar coronavirus a jihar. Da safiyar Laraba ne Kwamishinan Lafi

Coronavirus: Yawan wadanda suka kamu ya karu da 11

Yawan wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya ya karu da mutum 11. Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC), wad