Manyan Labarai

Manyan Labarai

Amurka za ta daina ba Hukumar Lafiya ta Duniya kudi —Trump

Amurka za ta daina bai wa Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) kudi saboda gazawarta wajen gudanar da aikinta a yadda ta tunkari annobar coronavirus. Shugab

COVID-19: An sanya dokar hana fita a Kano

Gwamnatin jihar Kano ta bayar da sanarwar sanya dokar hana fita a fadin jihar na tsawon mako guda. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana haka a

Coronavirus: Gwamnati ba ta da wani tsari —Balarabe Musa

Gwamnatin Najeriya ba ta da tsarin da za ta iya magance matsalar coronavirus, inji tsohon gwamnan tsohuwar jihar Kaduna, Alhaji Abdulkadir Balarabe Mu

COVID-19: Yadda Kiristoci suka yi bukukuwan Easter a gida

Bukukuwan Ista na bana ba su zo wa Kiristoci kamar yadda suka saba ba—inda za su tafi majami’u su yi addu’o’i da sauran nau’ukan na ibada. A bana, sak

COVID-19: ‘Adadin gwajin da ake yi bai isa ba’

Adadin mutanen da ake yiwa gwajin cutar coronavirus a Najeriya bai wadatar ba, ana bukatar kari. Darakta Janar na Hukumar Bunkasa Kimiyyar Kananan Hal