Manyan Labarai

Manyan Labarai

COVID-19: Likitocin China za su zo Najeriya

Likitocin China 18 na kan hanyar zuwa Najeriya don taimakawa a yakin da kasar ke yi da annobar coronavirus ko COVID-19. Likitocin za su kuma taho da t

Coronavirus: An samu karin mutum shida

An samu karin mutum shida da aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus, lamarin da ya sai adadin wadanda suka kamu a Najeriya ya kai 190. Gaba daya m

Yawan masu Coronavirus a duniya ya haura miliyan 1

Yawan mutanen da suka kamu da cutar coronavirus a duniya daga bullarta sama da wata uku da suka wuce zuwa yanzu ya haura miliyan daya. Wata kididdiga

Coronavirus: An tabbatar da samun sabbin kamuwa 10

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa a Najeriya (NCDC) ta ce an samu karin mutum goma wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19. Wannan bayani

Ganduje da mai dakinsa ba su kamu da Coronavirus ba

Sakamakon gwajin coronavirus da aka yi wa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da mai dakinsa Hafsat ya nuna cewa ba sa dauke da cutar, kamar yadda gwa