Manyan Labarai

Manyan Labarai

Coronavirus: Yawan wadanda suka kamu ya kai 174

A karo na biyu a ranar Laraba hukumomin lafiya a Najeriya sun tabbatar da samun karin mutunen da suka kamu da cutar coronavirus. Sababbin alkaluman da

Coronavirus: An samu sabbin kamuwa 12

An tabbatar da samun karin mutum 12 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Laraba. Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa (NCDC) ce ta bayy

Coronavirus: Wadanda suka kamu sun kai 139

An samu karin mutum hudu da aka tabbatar sun kamu da cutar Coronavirus a Najeriya, lamarin da ya sa adadin ya kai 139. A cewar Hukumar Yaki da Cututtu

Coronavirus: Yawan wadanda suka kamu ya kai 135

Adadin wadanda aka tabbatar sun kamu da Coronavirus a Najeriya ya karu zuwa 135. Adadin ya karu ne bayan da Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta N

Yawan wadanda suka kamu da Coronavirus ya kai 131

Adadin wadanda aka tabbatar sun kamu da Coronavirus a Najeriya ya karu zuwa 131 yayin da aka samu karin mutum guda wanda ya rasu sakamakon cutar. Huku