Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya sa hannu a kan dokar Coronavirus

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a kan Dokar COVID-19 ta shekarar 2020. Mai magana da yawun Shugaban Kasa Femi Adesina ne ya bayyana hakan a

Coronavirus: An sallami mutum biyar da suka warke a Legas

Gwamnatin Jihar Legas ta ce an sallami majinyata biyar da suka warke daga cutar coronavirus ranar Litinin daga cibiyar kula da cututtuka masu yaduwa d

Buhari ya ba da umarnin hana fita a Abuja da Legas

Gwamnatin Najeriya ta ce daga karfe 11.00 na daren ranar Litinin ba wanda za a bari ya kara fita, in ba dole ba, a Abuja da Legas sai bayan mako biyu,

Abubuwan da Buhari ya fada a kan Coronavirus

Shugaba Muhammadu Buhari ya yi magana a kan cutar Coronavirus, amma ba ta hanyoyin da aka saba ba. A wannan karon dai Shugaban na Najeriya ya zabi ya

Coronavirus: Rundunar sojin Najeriya ta yi shirin kar-ta-kwana

Hukumomin koli na rundunonin sojin Najeriya sun dauki matakin zama cikin shirin kar-ta-kwana don aiwatar da dokar ta-baci a kasar idan gwamnati ta bay