Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abba Kyari: Yadda cikin manya ya duri ruwa

Tun bayan da aka tabbatar da cewa Shugaban Ma’aikata a Fadar Shugaban Najeriya, Malam Abba Kyari, hankalin wasu jami’an gwamnati manya da kanana ya ta

Abubuwa 8 da Abba Kyari ya yi a kwanaki 10 da suka wuce

Shugaban Ma’aikata a Fadar Shugaban Najeriya, Malam Abba Kyari, yana cikin mutanen da aka tabbatar suna dauke da cutar Coronavirus, wadda mai yiwuwa y

Coronavirus: An hana motocin jigila shiga Kano

Gwamnatin Kano ta bayar da umarnin hana motocin bas masu jigilar fasinja daga wasu jihohin shiga Jihar. Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar, Kwamared M

Buhari ba shi da Coronavirus, sai Abba Kyari

Sakamakon wani gwaji da aka yi ya nuna cewa Shugaba Muhammadu Buhari ba ya dauke da cutar Coronavirus. Sakamakon wani gwaji da aka yi jiya Litinin ya

Abin da ya sa muka takaita hada-hada a Najeriya —Gwamnati

Hukumomi a Najeriya sun ce sun bayar da umarnin takaita hada-hada ne, musamman a biranen Abuja da Legas, a ci gaba da yunkurin dakile yaduwar Coronavi