Wadanda suka kamu da Coronavirus a Najeriya sun kai 40
Hukumomin lafiya a Najeriya sun bayyana cewa zuwa yanzu mutum 40 ne aka tabbatar sun kamu da cutar Coronavirus ko COVID-19 a kasar. Adadin ya karu ne
Manyan Labarai
Hukumomin lafiya a Najeriya sun bayyana cewa zuwa yanzu mutum 40 ne aka tabbatar sun kamu da cutar Coronavirus ko COVID-19 a kasar. Adadin ya karu ne
Gwamnatin Kaduna ta yi barazanar ayyana dokar hana fita na sa’o’i 24 in har al’ummar jihar suka ki bin umarnin da ta bayar na takaita taru
An shiga zaman zullumi a Bauchi bayan da gwamnan jihar, Bala Mohammed, da kwamishinoninsa guda biyu suka killace kansu sakamakon mu’amala da dan tsoho
A karo na farko an samu wanda ya mutu sakamakon kamuwa da cutar Coronavirus a Najeriya. Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta tabbatar da mutuwar a
An samu daya daga cikin ‘ya’yan tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar da cutar COVID-19. Atiku, wanda shi ne dan takarar shugaban