Gwamnonin Arewa sun yi Allah-wadai da sace ɗalibai mata a Kebbi
Ƙungiyar ta buƙaci a gaggauta haɗa kai tsakanin jami’an tsaro domin ceto ’yan matan da aka sace da kuma kamo waɗanda suka aikata laifin.
Manyan Labarai
Ƙungiyar ta buƙaci a gaggauta haɗa kai tsakanin jami’an tsaro domin ceto ’yan matan da aka sace da kuma kamo waɗanda suka aikata laifin.
A nasa jawabin, Isiya Kwashen Garwa ya yi kira ga dukkan bangarorin da suka cika alkawarin da suka dauka domin samun zaman lafiya mai dorewa.
Fadan ya barke ne bayan bangarorin sun halarci ofishin domin gudanar da tarukansu a safiyar Talata.
Janar Waidi Shuaibu ya bayar da umarnin ne a yayin ziyarar aiki da ya kai, Jihar Kebbi, washegarin harin ’yan bindiga suka kai makarantar da ke Karama
“Ita kaɗai gare ni,” in ji mahaifin Nafisa Muhammad, wadda ita kadai ya haifa, kuma take cikin ɗaliban da ’yan bindiga suka sace a makarantar.