Manyan Labarai

Manyan Labarai

A gabana ’yan Boko Haram suka sace ’yar agaji abokiyar aikinmu – Shankat

A ranar 22 ga watan jiya ne ’yan kungiyar Boko Haram suka sace masu aikin jinkai a Jihar Borno, ciki har da wata jami’ar kiwon lafiya ’yar asalin Jiha

Shigowar sanyi: Makon da gobara ta hallaka iyalai da dukiya a sassan Najeriya

A cikin mako gudan nan an samu rahotannin yadda gobara ta hallaka iyalai da dukiya a sassan kasar nan, musamman bayan shiga yanayin sanyi da galibi ak

Pa Adama Aduku: Rayuwa da mutuwar sojan Najeriya da ya halarci Yakin Duniya na Biyu

Dalilin sa masa sunan ‘Kan Maciji’ Yana wanke tufafinsa duk da tsufarsa Baya ga wasu manyan hotuna biyu sai rajistar ta’aziyyar da aka jingine a bango

Uwargida ta tunkuda amarya a rijiya ta mutu

Al’ummar garin Rurum a Karamar Hukumar Rano a Jihar Kano sun wayi gari cikin alhini inda aka zargi wata mata mai suna Hauwa da kashe kishiyarta sakamk

Dan banga da masu satar mutane 3  sun yi mutuwar kasko a Adamawa

Wani dan banga mai rike da sarautar Kaigaman Nyibango, Alhaji Haruna Gamjango ya yi mutuwar kasko da wadansu da ake zargin masu garkuwa da mutane su u