Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dalilin da Sakkwatawa ba su cin naman akuya

Jihar Sakkwato an san ta sosai ga kiwon awaki a Afirka ta Yamma gaba daya, ba a Najeriya kadai ba. Da wuya ka samu gidan da ba a kiwon akuya, musamman

Abin da ya sa mu tara Naira dubu goma-goma ga masu garkuwa – Mutanen Doka

Mazauna kauyan Kamfanin Doka da ke Karamar Hukumar Birnin Gwari sun bayyana cewa sun dora wa kowane gida a kauyen harajin Naira dubu goma don su  karo

Yadda ’yan bindiga suka sare kan mutanen Jigawa 3 suka tafi da su a Taraba

Wadansu ’yan bindiga sun kashe mutum uku ’yan asalin Jihar Jigawa da suke zaune a kauyen Yalwan Tau a ke Karamar Hukumar Jalingo a Jihar Taraba. ’Yan

Yadda muka tsira daga masu garkuwa bayan kwana 10 a tsare – Dokta Adamu Chonoko

Dokta Adamu Chonoko Malami ne a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya da kanensa Dokta Umar Chonoko da ke koyarwa a Kwalejin Kimiyya da Sana’a ta Kaduna,

Allah ne kurum Ya fitar da mu – Dokta Umar Chonoko

Kwana nawa ka yi kana tsare a hannun masu garkuwa da ku? Mako daya na yi a hannunsu, domin na kai musu kudin fansa ne da nufin karbo yayana a ranar La