Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za mu ceto ’Yan Matan GGCSS Maga cikin ƙoshin lafiya — Gwamnan Kebbi

Gwamnan ya bayar da tabbacin ne a yayin ganawarsa da iyayen ɗaliban kaɗan bayan harin ’yan bindigar a ranar Litinin

Sace Ɗalibai: Gwamnatin Tinubu ba ta shirya kawo ƙarshen ta’addancin ’yan bindiga ba — Amnesty

Gwamnatin Najeriya ta bai wa jami’an tsaro umarnin gano da ceto ɗaliban cikin gaggawa.

Mayaƙan ISWAP sun yi wa Janar ɗin sojan Najeriya kisan gilla a Borno

Mun kama kwamandan rundunar bayan ya gudu daga harin Wajiroko, daga nan muka yi masa tambayoyi sannan muka kashe shi.

’Yan ta’adda sun sace dalibai 25 a dakunan kwanansu a Kebbi

’Yan sanda sun bayyana cewa maharan sun bindige MataimakiN Firinsifal din makarantar a lokacin da yake kokarin hana ’yan bindigar tafiya da daliban

’Yan bindiga sun kashe mutum 3 sun sace 64 a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe mutum 3 tare da yin garkuwa da wasu 64 a ranar Asabar a Karamar Hukumar Tsafe ya Jihar Zamfara.