Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Dalilin da na yi garkuwa da kanwata na nemi a biya ni Naira miliyan 6’

Wata budurwa ’yar shekara 18 kuma ’yar asalin Karamar Hukumar Lafiyar Lamurde a Jihar Adawama mai suna Hadiza Babayo, ta sace ’yar baffanta a makarant

Allah Ya yi wa Shugaban Asibitin Jinya na Kaduna rasuwa

Allah Ya amshi ran Dokta Tukur Abdullahi da maraicen shekaranjiya Laraba, bayan ya yi jinya ta kwana goma. Likitan, wanda kafin rasuwarsa shi ne Shuga

2023: Hakikanin dambarwar da ke faruwa a Fadar Shugaban Kasa

A kwanakin baya ne Fadar Shugaban Kasa ta sanar da kwace madafun ikon wasu ma’aikatun da suke karkashin Mataimakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo

Hukuncin kotunan zabe: Wasu na kuka wasu na guda

Hukuncin da kotunan zabe suke yankewa suna sanya wadansu ’yan siyasar kasar murna, da guda yayin da wadansu kuma suke kuka suna cewa za su daukaka kar

Gwagwarmayar da na sha kafin in zama Zakaran Musabaka ta Duniya – Hafiz Idris

Mene ne takaitaccen tarihinka? Sunana Idris Abubakar Muhammad. An haife ni a garin Kirinuwa a Karamar Hukumar Marte a Jihar Borno a 1999, wato shekara