Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sababbin fuskoki a ministocin Buhari

A shekaranjiya Laraba ce Majalisar Dattawa ta soma tantance sunayen ministocin da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya aika musu. Shugaban Majalisar Datt

Yadda ’yan mata 9 suka rasu a hadarin kwale – Kwale

Wadansu ’yan mata 9 sun rasu a wani hadarin kwale-kwale da ya rutsa da su a Kogin Tudun Iya da ke Gundumar Wuciciri a Karamar Hukumar Zariya a Jihar K

Dalilin da ba za mu daina muzahara ba – ’Yan Shi’a

Zanga-zangar da ’yan kungiyar IMN ta mabiya Shi’a ke ci gaba da yi a Abuja don neman a saki jagoransu, Sheikh Ibrahim Zakzaky ta zafafa a wannan mako,

Abdullahi Kagara: Marayan da ya fita da yabo a jami’a kuma ya mallaki kamfanoni

Hausawa sun ce babu maraya sai rago; wannan shi ne abin da rayuwar Alhaji Abdullahi Abubakar Abba, ta nuna.  Matashin mai shekara 34 da aka fi sani da

Fulani yanzu kamar wadanda ruwa ya ci ne – Miyetti Allah

Alhaji Usman Baba Ngelzarma shi ne Babban Sakataren Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah ta Kasa (MACBAN), Aminiya ta tattauana da shi  kan jingi