Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun kashe mutum 3 sun sace 64 a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe mutum 3 tare da yin garkuwa da wasu 64 a ranar Asabar a Karamar Hukumar Tsafe ya Jihar Zamfara.

NAJERIYA A YAU: Matsayar Doka Kan Taron Da Jam’iyyar PDP Ta Gudanar

Duk da waɗannan hukunce-hukunce, jam’iyyar ta gudanar da taron inda ta zaɓi shugabannin da za su ci gaba da jan ragamar al’amuranta

Da amincewar hukumomi nake tattaunawa da ’yan bindiga — Sheikh Gumi

Shehun malamin ya ce zai fi dacewa a nemi mafita game da matsalar tsaro maimakon kiran a kama shi.

Tsaro: Na kan yi kuka duk lokacin da na ji an kashe wani — Akpabio

Akpabio ya ce dole ‘yan Najeriya su haɗa kai domin kawo ƙarshen matsalar rashin tsaro.

’Yan Bindiga A Kano: Sanusi II ya ziyarci Faruruwa, ya buƙaci a tsaurara tsaro

Sarkin ya ce zai ci gaba fa aiki fa gwamnatin jihar don tsaron al’umma.