Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matar alkali ta kashe yaron mijinta a gabansa

Matar Alkalin Kotun Majistare da ke Nafada a Karamar Hukunar Nafada a Jihar Gombe, Barista Aliyu Abubakar mai suna Fatima Ardo Chindo Abubakar ta kash

Ana zargin jami’ar kare hakkkin yara da sayar da jaririya kan Naira dubu 500

Wata mata da ta yi ciki ta haihu ba tare da aure ba, ta zargi wata jami’ar kare hakkin yara da sayar da jaririyarta ga wadansu ma’aurata da ba su samu

Da na shekara a Kano da kwaya ta zama tarihi  – Wakili

A kwanakin baya ne Kwamishinan ’Yan sandan  Jihar Kano Muhammad Wakil, wanda aka fi sani da ‘Singam’ ya yi ritaya daga aikin dan sanda bayan da ya kwa

Abubuwan da suka biyo bayan rasuwar Shata

Aminiya ta gana da marubuci, mawallafi kuma kwararren dan jarida, Daraktan Watsa Labarai na Budaddiyar Jami’ar Najeriya (NOUN) da ke Abuja, Malam Ibra

Shekara 20 da rasuwar Shata: Abin da ya bambanta shi da sauran mawaka

Har yau ba ku samo canjina ba, Balle in ce zan huta in dan samu in sarara” – Alhaji Maman Shata a cikin Bakandamiyarsa.            A ranar Talatar da