Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutum 20 da Shata ya fito da su a waka

Aminiya ta tuntubi marubucin littafin tarihin Shata, Dokta Aliyu Ibrahim Kankara, malami a Sashen Nazarin Kimiyyar Duwatsu a Jami’ar Tarayya ta Dutsin

Shekara 20 na dimokuradiyya a Najeriya:  Kuka ’yan Najeriya za su yi ko dariya?

A shekaranjiya Laraba, 12 ga Yuni aka gudanar da bikin Ranar Dimokuradiyya a Najeriya, wacce a  shekara 20 da suka gabata daga 1999 ake gudanar da ita

Da a ce zan yi shekara a Kano da kwaya ta zama tarihi – Kwamishina Muhammad Wakili

A kwanakin baya ne Kwamishinan ’Yan Sanda a Jihar Kano Muhammad Wakil, wanda aka fi sani da lakanin “Singam” ya yi ritaya daga aikin ’yan sanda, bayan

Matsaloli a sansanin ’yan gudun hijira na kara ta’azzara a Jihar Sakkwato 

Watanni 11 ke nan da ’yan gudun hijira sama da dubu 10, manya da yara maza da mata daga kauyuka 10 da ke kusa da garin Gandi na Karamar Hukumar Rabah

Dalilin da Hukumar NCNE ke son kafa Gidan Rediyon Fulani – Farfesa Bashir Haruna

Farfesa Bashir Haruna Usman, shi ne Babban Sakataren Hukumar Kula da Ilimin Makiyaya ta Kasa, (NCNE) da ke da hedkwata a Kaduna. A tattaunawarsa da Am