Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba a ba ni zabin gina min gida na ce a yi mana burtsatse ba – Musa Maigadi

A kwanakin nan sunan Malam Musa Usman Maigadi, dan asalin kauyen Gyallijammi da ke Karamar Hukumar Birniwa a Jihar Jigawa ya mamaye kafafen watsa laba

Karuwar garkuwa da mutane ta harzuka ’yan Najeriya

Karuwar garkuwa da mutane don karbar kudin fansa ta harzuka ’yan Najeriya inda suka nemi gwamnati ta dauki lamarin a matsayin wanda ke bukatar daukin

’Yan ta’adda: Yadda mutanen Zamfara ke tururuwar neman maganin bindiga

Wani mutumin Katsina ya rasa ransa wajen gwajin maganin Daruruwan mutane daga yankunan Jihar Zamfara da makwabciyarta Jihar Katsina suna ta yin tururu

Masu garkuwa da mu sun sako mu ne dalilin musaya da mahaifiyar shugabansu – Ahmad Sulaiman

Fitaccen mahaddacin Alkur’anin nan Alaramma Ahmad Sulaiman wanda ya shiga hannun masu satar mutane shi da ‘yan uwansa biyar a hanyar Sheme zuwa Kankar

Yadda garkuwa da mutane ke sa jama’a sayen bindigogi don kare kai

Ta’azzarar ayyukan ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane a sassan Jihar Katsina tana daukar sabon salo inda a ’yan kwanakin nan neman makamai da suka