Manyan Labarai

Manyan Labarai

Na kusa komawa APC – Gwamnan Taraba

Gwamnan tare da muƙarabbansa za su sauya sheƙa zuwa APC.

Tsohon Minista Kabiru Turaki ya zama sabon shugaban PDP na ƙasa

PDP ta ce Barista Kabiru Tanimu Turaki, ya yi nasarar ce akan Sanata Lado Ɗan Marke .

PDP ta kori Wike, Fayose, Anyanwu da wasu

PDP ta yanke wannan hukunci ne yayin babban taron da ta ke gudanarwa a Ibadan.

Sanusi II ne kaɗai halastaccen Sarki a Kano — Kwankwaso

Tsohon gwamnan ya koka kan yadda ‘yan bindiga suka fara kai wa wasu yankuna na Kano hare-hare.

Babu Janar ɗin da ISWAP ta kama a Borno — Sojoji

Birgediya Janar M. Uba, shi ne ya jagoranci tawagar, wacce ta haɗa da mambobin CJTF, kuma sun koma sansaninsu lafiya