Manyan Labarai

Manyan Labarai

Babu siyasa a batun hako mai a Bauchi – Baru

Babban Manajan Daraktan Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPC) Injiniya Maikanti Kachalla Baru ya ce aikin hako mai a yankin Bauchi da Gombe da gaske suke

…Kungiyoyin kwararru sun yi watsi da matsayin kungiyoyin kabilun kan Atiku

Wasu kungiyoyi da suka hada da Kungiyar Kwararru ta Arewa (Northern Alternatibe Forum -NAF) da ta Masana ta Kudu maso Kudu (SSP) da ta Dimokuradiyya t

Halilu Ahmad Getso: Yadda malamin gona ya zama dan jarida

Alhaji Haliliu Ahmed Getso ya fara aikin jarida a matsayin mai daukar rahoto, inda ya rika bin matakai daban-daban har ya kai matsayin Shugaban Gidan

2019: Abin da ya sa kamfe ba ya armashi

Yayin da yau saura kwana 36 a gudanar da babban zabe a kasar nan, sai dai har yanzu hidimar kamfe ba ta kankama  yadda aka saba ba. A shekarun baya ka

Kungiyar IMAN ta tallafa wa marasa lafiya 3000

Kungiyar Ma’aikatan Lafiya Musulmi (IMAN) ta Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello (ABUTH) da ke Shika, ta fara bikin makon kiwon lafiya na bana a