Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari da Atiku sun ja daga

Duk da cewa jadawalin shirye-shirye da Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta fitar ya nuna cewar jam’iyun siyasa da ’yan takarar neman Shugabancin Kasa da na

Gonin Gora: Zuwan baki ya mayar da garin kadarkon mutuwa – ’Yan Asalin Garin

Gonin Gora gari ne da ke a cikin Karamar Hukumar Chikun a Jihar Kaduna. Garin na a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja ne kuma mazauna garin a shekarun baya

Saka jakar mata ta raba ni da bara – Ibrahim Makaho

Malam Ibrahim Ahmad makaho ne da ya zabi yin sana’ar sake-saken zamani a Unguwar Kama-Wuri-Zauna da ke kusa da Kasuwar Kifi, Kado-Abuja. Ya yi wa Amin

An kusa binne amarya da ranta

Al’ummar Unguwar Galma da ke garin Saminaka a Jihar Kaduna, sun cika da mamaki tare da alhini kan labarin rasuwar wata amarya, mai suna Jamila Abubaka

Tagwayen amaren Zamfara sun shiga mako na 3 a hannun masu garkuwa

Yan garkuwar sun ki amsar Naira miliyan 11 don sakinsu Ranar wata Litinin, makonni biyu da suka gabata ne al’ummar garin Dauran, Karamar Hukumar Kaura