Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dalilin da na zabi surukina don ya zama Gwamnan Kano – Kwankwaso

Za mu hadu da su a zaben fid-da gwani-Tsohuwar PDP A ranar Asabar da ta gabata ce kafar labarai ta Daily Nigerian ta ce tsohon Gwamnan Jihar Kano Sana

Zaben fid-da-gwani: Rudani ya dabaibaye APC da PDP

A yau Juma’a Jam’iyya mai mulki wato APC za ta fara gudanar da zaben fid-da-gwani, inda za ta fara da zaben wanda zai tsaya mata takarar Shugaban kasa

‘Zan iya garkuwa da dana don in samu kudi’

Wata mata da ake zargi da yin garkuwa da mutane, main suna Fatima Muhammad, ta ce za ta iya yayin garkuwa da danta na cikinta don ta samu kudi. A rana

Abin da ya sa mu yaki da masu garkuwa da ’ya’yanmu – ’Yan sa-kai

Masu aikin tsaro na sa kai da aka fi sani da ’Yan sa-kai da ke kauyen Girnashe a karamar Hukumar Isa a Jihar Sakkwato sun yi arangama da barayin da su

Gwamnatin APC ta gaza – Kwankwaso

Na yi nadamar zabar Buhari a kan Jonathan  A shekaranjiya Laraba ce tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da