Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda dan sanda ya kashe tela kan zargin sayen zannunwan sata

A ranar 12 ga Augustan nan ne wani dan sanda da ke ofishin ’yan sanda na Koffare a Yola Jihar Adamawa ya yi mutuwar wani tela mai shekara 25 mai

Batun Musuluntar da Najeriya shiri ne don gwara kanmu – Boss Mustapaha

Kana daya daga cikin manyan jami’an Gwamnatin Tarayya Kiristoci, me za ka ce game da batun da ake yadawa cewa gwamnatin Shugaba Buhari na yunkur

Ta sayar da jaririyarta ’yan mako shida ta sayi waya

Wata matar aure mai shekara 23, mai suna Miracle Johnson ta shiga hannun ’yan sanda a Jihar Edo bisa zarginta da sayar da jaririyar da ta haifa

Muryar Leah Sharibu ya karfafa mana gwiwa – Iyayenta

Mahaifan Leah Sharibu sun tabbatar da sakon muryar da aka tura wa jaridar TheCable cewar muryar ’yarsu ce, inda suka ce samun murya ya kara musu

Bukatun kasa na sama da ’yancin daidaikun mutane – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci lauyoyin Najeriya su sanya bukatun kasa da bin dokokin aikinsu a saman bukatunsu na kashin kai a yayin gudana