Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sallah: Ga dabbobi ko’ina ba masaya

Kasancewar kwanaki kadan suka rage a gudanar da Sallar Layya ta bana, yanzu haka duk inda ka duba a birnin Kano za ga dabbobi birjik sai dai babu masu

…Shekara bakwai ina kiwon ragona – Mai ragon da ya fi girma

Alhaji Gwani wanda ya mallaki ragon da ya fi kowane girma a Kasuwar Dabbobi ta Tudun Wada da ke Kaduna da aka fi sani da Zango ya ce shekara bakwai ya

Canja Ranar Babbar Sallah: In tun Ramadan matsalar ta taso za mu rama azumi daya – Dahiru Bauchi

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh dahiru Usman Bauchi ya ce idan ya tabbata an ga watan Ramadan da ya wuce a yammacin Talata amma aka ki

Maslahar Musulmin duniya ta sanya muka a jiye lissafinmu – Kwamitin Ganin Wata

Shugaban Kwamitin Ganin Wata na kasa kuma Wazirin Sakkwato, Farfesa Sambo Wali Junaidu, ya ce maslahar Muslmin duniya ce ta sanya Najeriya ta ajiye li

Yin Babbar Sallah ranar Talata mai zuwa daidai ne amma – Sheikh Sa’idu Jingir

Da yake tsokaci kan lamarin, Sa’i kuma Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na Biyu na kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamat