Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda, sun kama mutum 94

Dakarun sun ceto mutane da dama da aka yi garkuwa da su.

Mahara sun kashe matan aure sun ƙona gidansu a Kano

An yi wa wasu matan aure biyu kisan gilla tare da ƙona gawar ɗayansu a gidan mijinsu da ke unguwar Tudun Yola a Ƙaramar Hukumar Gwale a Jihar Kano.

HOTUNA: Yadda Babban Taronjam’iyyar PDP ke gudana

Wainar da ake toyawa a zauren Babban Taronjam’iyyar PDP na Ƙasa da ke gudana a birnin Ibadan na Jihar Oyo

Mayaƙan ISWAP sun sace Janar sun kashe sojoji a Borno

Janar ɗin da aka yi garkuwa da shi shi ne kwamandan wani bitget ɗin soji, kuma shi ne yake jagorantar dakarun a lokacin harin

Yadda ’yan bindiga suka kashe banga 16 suka sace mutane 42 a Neja

’Yan banga 16 sun kwanta dama a yayin da ’yan bindiga suka yi garkuwa da mutane 42 a wani hari na daban a Ƙaramar Hukumar Mashegu da ke Jihar Neja.