Manyan Labarai

Manyan Labarai

Taimaka wa Talakawa ya fi zuwa Umara a Ramadan – Malamai

Limamin Masallacin Juma’a na Tsohowar Kasuwar Bunza da ke Jihar Kebbi, Sheikh Imam Hali Bunza, wanda shi ne ya fara tado batun a bana lokacin da

So nake in fi kowa taimako a Afirka – Dangote

Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya ce ya fi son ya fi kowa kyauta Afirka, maimakon wanda ya fi kowa kudi a Afirka. Alhaji Al

Hajiya Fatima: Matar da ke ciyar da mutum 1000 kullum a watan Ramadan

Wata ’yar kasuwa da take harkar saye da sayar da yadi da kayan shafe-shafe na mata da turare mai suna Hajiya Fatima Abdullahi ’Yar Sakkwat

Tsinuwar da El-Rufa’i ya yi wa sanatocin Kaduna ta ta da kura

A ranar Juma’ar da ta gabata ce Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i ya tsine wa sanatoci uku da suke wakiltar jihar a Majalisar Dat

Yadda daliban Kwalejin ’Yan sanda biyar suka rasu a hadarin mota

A ranar Lahadin da ta gabata ce wadansu daliban Kwalejin Horar da kananan Hafsoshin ’Yan sanda da ke Wudil a Jihar Kano su biyar suka kone kurmu