Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan siyasa ne ke ruruta rikicin manoma da makiyaya – Labaran Maku

Tsohon ministan yava labarai kuma babban sakataren jam’iyyar APGA na kasa wanda ya kuma fito takarar gwamnan jihar Nasarawa a inuwar jam’i

Adamu Ciroma da Bilyaminu Usman ne kawai ba su ci amana ba – Buhari

Tun bayan da ya lashe zaben shugaban kasa a shekara ta 2015, sau biyu Shugaba Muhammadu Buhari yana shirin kai ziyarar aiki zuwa Jihar Bauchi amma abi

Zazzabin Lassa: Muna sa ran matakan da muka dauka za su kwantar wa Saudiyya hankali – Hukumar Hajji

Aminiya: Bayanan da ke yawo a yanzu su ne kasar Saudiyya tana yunkurin hana ’yan Najeriya zuwa aikin Hajji a bana sakamakon bayyanar cutar zazza

Hajjin bana: Minsitan Lafiya ya kawar da tsoron da ake yi kan zazzabin Lassa

Minista Lafiya Farfesa Isaac Adewole ya sanar da Gwamnati da al’ummar Saudiyya cewa cewa Najeriya a matsayninta na kasa babu wata barazana da za

Yadda jahiltar cutar rudewa ke illa ga rayuka

Al’adar nan ta kallon cutar mantuwa ga tsofaffi a matsayin abin da aka saba gani da watsi da kuma mancewa hakan na aukuwa ga daidaikun matasa, y