Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda jahiltar cutar rudewa ke illa ga rayuka

Al’adar nan ta kallon cutar mantuwa ga tsofaffi a matsayin abin da aka saba gani da watsi da kuma mancewa hakan na aukuwa ga daidaikun matasa, y

Yadda Sarkin Kagoro ya sa mutanensa biyan diyyar shanun da aka sa masu guba

Sarkin Kagoro da ke Kudancin Jihar Kaduna, Mista Ufuwai Bonet ya dakile aukuwar rikicin da ka iya tasowa a tsakanin wani makiyayi da wadansu matasa da

Wasu ’yan Arewa sun taba cewa in gaya wa Buhari kada ya sake yin takara – Zangon Daura

Mene ne ra’ayinka game da bayyana niyyar tsayawa takara da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kan zaben 2019? Na yi murna da jin haka, domin n

Zakzaky: ’Yadda ’yan sanda suka tarwatsa zaman dirshan din ’yan Shi’a a Abuja

A ranar Talatar da ta gabata ce ’yan Shi’a magoya bayan Sheikh Ibrahim Zakzaky suka sake mamaye wasu manyan tituna a Abuja a wata sabuwar

Mauludin Nyass: An yi canjaras tsakanin taron Abuja da na Kaduna

A ranar Asabar da ta gabata ce mabiya darikar Tijjaniya wadda daya ce daga cikin darikun Sufaye da Sidi Ahmad Tijjani ya assasa a shekarar 1784 a Alje