Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mashigar Hormuz a buɗe take ga wasu ƙasashe — Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ne ya bayyana hakan yayin taron ministocin harkokin wajen ƙasashen BRICS da aka gudanar a New Delhi na ƙa

Sojoji sun kama mutum uku da ake zargi da satar shanu

Majiyoyin tsaro sun ce, aikin ya biyo bayan bayanan sirri da wani mazaunin yankin, Malam Muhammadu Ardo ya bayar game da zargin satar shanu a yankin.

Talauci ba uzurin da zai hana karatu ba ne a gwamnatin Tinubu — Ministar Ilimi

Ministar ta bayyana hakan ne yayin ziyarar duba ayyukan shirin AGILE a wasu makarantun ’yan mata da ke Kano.

Boko Haram sun kai hari makaranta da sace ɗalibai a Borno

Majiyoyi daga ƙauyen sun bayyana cewa maharan, waɗanda suka zo da yawa, sun shiga makarantar da ƙarfin tsiya akan babura a ranar Juma’a,

’Yan ta’adda sun bindige mutum 2 har lahira a Gwarzo

“Sama da mutane 500 na nan a wajen gari sun yi cirko-cirko. Akwai mutum uku da suka harba, suna Asibitin Gwarzo. Jimillar mutum huɗu dai suka harba,”