Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnati na jefa makomar ilimi cikin hatsari — ASUU

Ƙungiyar ta koka kan yadda gwamnati ke jan ƙafa a kan buƙatunta.

Kotu ta sake hana PDP gudanar da babban taronta na ƙasa

Jam’iyyar na ci gaba da fuskantar ƙalubale sakamakon rigingimun cikin gida da suka dabaibaye ta.

Tinubu ya sake naɗa Buba Marwa a matsayin shugaban NDLEA

Shugaba Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nada Birgediya-Janar Mohammed Buba Marwa (mai ritaya) a matsayin Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyag

Majalisar Wakilai ta dage lokacin fara yin jarabawar WAEC a kwamfuta zuwa 2030

Majalisar Wakilai ta umarci Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya da Hukumar Shirya Jarabawar Afrika ta Yamma (WAEC) da su dakatar da shirin fara amfani da tsar

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Ke Hana Manoman Najeriya Noman Rani

A duk shekara bayan girbin damina, ana sa ran manoma su ci gaba da noma a lokacin rani domin tabbatar da wadatar abinci da bunkasar tattalin arziki. S