Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gobara ta yi barna a Cibiyar Binciken Cutar Kuturta mafi girma a Afirka

A ranar Litinin da ta gabata ce da misalin karfe 1200 na rana, wata mummunar gobara ta lashe katafaren dakin bincike da gwaje-gwajen cututtukan tarin

Dapchi: Sulhu ne kawai zai kawo karshen ayyukan Boko Haram – Barista Zanna Mustapha

Barista, me za ka ce game da sace ’yan matan makarantar Dapchi da ake zargin ’yan Boko Haram da yi  mako hudu da suka gabata? Eh, a g

Yadda muka kasance a hannun Boko Haram – ’Yan matan Dapchi

Yadda aka sake su Murna a Dapchi tamkar Sallah Gwamnati ta kitsa sace su – PDP Daliban Kwalejin Kimiyya da kere-kere da mayakan Boko Haram suka

Yadda aka sace dalibar jami’a aka watsa mata guba

Wata daliba da ke ajin karshe a fannin aikin Nas-Nas a Jami’ar Maiduguri mai suna Fatima Habu Usman ta fada hannun wadansu miyagu wadanda suka s

‘Shahararren’ mai safarar bindigogi ya shiga hannun DSS

Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), ta bayyana cewa ta kama wani mutum da take zargin shaharren mai safarar bindigogi ne da yake cikin jerin sunayen mu