Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sakar wa ’yan kasuwa mara ne mafita a Najeriya – Aliyu Mustapha

Me ya ba ku sha’awa kuka shirya wannan fim kan matsalar Boko Haram? Na farko dai Najeriya ba kanwar lasa ba ce babbar kasa ce, ba kasar da mutan

Bakuwar cuta ta hallaka yara sama da 40 a Jigawa

Maleriya ce – Gwamnati  Yaduwar wata cuta da ta rika hallaka kananan yara kuma aka ce ba a san ta ba tare da yayata bazuwarta a kafafen wat

Magance yawan saki: Za mu kafa makarantar koyar da zaman aure – Sheikh Umar Fagge

Aminiya: Allah gafarta Malam watannin baya ka taba yin bayanin yadda za ku kafa makarantar horar da masu niyyar yin aure, ko yaya lamarin yake: Sheikh

Gamayyar kungiyoyin kwadago ta nemi a kulle Jami’ar Tarayya ta Kashere

Hadaddiyar kungiyar Ma’aikatan Jami’ar Tarayya ta Kashere a Jihar Gombe sun kira taron gaggawa kan cewa sai an sallami Mataimakin Shugaban

Hukumar Alhazai ta Jihar Kaduna za ta fara karbar kudin ajiyar maniyyata

Hukumar Alhazai ta Jihar Kaduna za ta fara karbar kudin adashin gata a wannan watan na Nuwamba da muke ciki. Shugaban hukumar, Imam Husaini Suleman Ts