Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda Aminu Kano ya tallafa da sule 10 don kubutar da Sardauna daga shari’a

Me ya sa Sardauna da Zik da Awolowo suke da alaka mai kyau duk da adawar siyasa? Sardauna da Azikiwe sun dade da sanin juna ban sani ba. Wata rana mun

Dalilin da muka tafi Kotun Duniya kan kisan kare-dangin da aka yi wa Fulani a Taraba – Sale Bayeri

Aminiya: Mun samu labarin cewa kungiyarku ta kai kara zuwa kotu kan abubuwan da suka faru da Fulani kwanakin baya a karamar Hukumar Mambila da ke Jiha

Barawo ya dawo da babur din da ya sata yana rokon gafara

Yaya aka yi aka sace maka babur dinka? Ranar Lahadi (17 ga Satumba) da Magariba bayan na ajiye babur dina a cikin gidanmu mun shiga masallaci yin Sall

Iya Mashal Mukhtar Muhammed: Najeriya ta rasa dan kishin kasa mai gaskiya

Shugaban gidan rediyon Freedom da ke Kano kuma tsohon Kantoman mulkin soja na tsohuwar Jihar Kaduna a 1977-1978, Iya Bayis Mashal Mukhtar Muhammed (ma

Takaddamar Sanata Misau da Shugaban ’Yan sanda ta dauki sabon salo

Takaddamar da ke tsakanin Sanatan Bauchi ta Tsakiya Sanata Isa Hamma Misau da Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya, Ibrahim Idris ta dauki sabon