Manyan Labarai

Manyan Labarai

Takaddamar Sanata Misau da Shugaban ’Yan sanda ta dauki sabon salo

Takaddamar da ke tsakanin Sanatan Bauchi ta Tsakiya Sanata Isa Hamma Misau da Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya, Ibrahim Idris ta dauki sabon

Matashi ya kashe abokinsa saboda bacewar saniya

Wani matashi mai suna Umar Muhammad dan kimanin shekara 23 ya kashe abokinsa mai suna Mustafa Muhammad mai kimanin shekara 22 a kan bacewar wata saniy

Matasa 17 sun shiga hannun hukuma kan fashi da sara-suka

Rundunar tsaro ta Operation Safe Haben (OPSH) da ke Jos ta kama matasa 17 bisa zargin kisan kai da fashi da makami da sara-suka da tayar da zaune-tsay

A shekara 90: Yadda Allah Ya albarkaci Sheikh Dahiru Bauchi

Allah gafarta Malam mene ne takaitaccen tarihin rayuwarka? Assalamu alaikum wa rahammatullah. Tarihina dai ni Bafulatani ne, dukanin kakannina hudu Fu

Dalilin da ya sa nake kwanciya a kabari kullum – Dan Malam

Ko za ka yi mana bayanin dalilinka na tona kabari kana shiga lokaci-lokaci a kofar dakinka? Gaskiya duniya ce ta zama wani iri, rashin tsoron Allah ya