Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda na yi asarar N120m a gobarar Singa — Ɗan Kasuwar Kano

‘Yan kasuwar sun nemi gwamnati da masu hannu da shuni da su taimaka musu.

NAJERIYA A YAU: Yadda Raguwar Maniyyatan Najeriya Ke Tasiri Ga Aikin Hajji A Najeriya

A kwanakin nan ana samun raguwar kujerun maniyyata aikin Hajji daga Najeriya, abin da ya jawo fargaba ga masu shirin zuwa kasa mai tsarki da kuma masu

Majalisa ta amince da buƙatar Tinubu na karɓo rancen N1.15bn

Sai dai majalisar ta ce za ta sanya ido kan yadda za a kashe kuɗin don kaucewa almundahana.

An gano motar da aka sace a Gidan Gwamnatin Kano

An kama wanda ake zargi da satar motar, wanda yanzu haka yana taimaka wa jami’an tsaro wajen bincike.

Wike: Za mu kare duk wani soja da ke aiki bisa doka — Ministan Tsaro

Ministan ya ce za su kare duk jami’in da ke yin aikinsa da kyau.