Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun kashe Kwamandan ’Yan banga na Jihar Kaduna

Wadansu ’yan bindiga sun harbe Kwamandan ’Yan banga na Jihar Kaduna da sufeton ’yan sanda tare da sace ’ya’yan kwamandan

Ana zargin matashi da yunqurin kashe almajirai biyu a Bauchi

Ana zargin wani matashi mai suna Usman Adamu Aliyu mai shekara 19 da yunkurin hallaka wadansu almajirai biyu da nufin sayar da kawunansu a garin Bauch

Faransa ce hedkwatar tara kudaden IPOB – Gwamnati

Ministan Watsa Labarai da A’ladu Alhaji Lai Mohammed ya ce  kasar Faransa ce hedkwatar da aka tara kudin gudanar da ayyukan kungiyar Neman

’Yan bindiga sun kashe Kwamandan ’Yan banga na Jihar Kaduna

Wadansu ’yan bindiga sun harbe Kwamandan ’Yan banga na Jihar Kaduna da sufeton ’yan sanda tare da sace ’ya’yan kwamandan

Kotu ta tura Dagaci da masu unguwanni kurkuku kan satar awakin talakawa

Kotun Lardi ta Shari’ar Musulunci ta daya da ke Tudun Wada, Zariya ta tura wani dagaci da masu unguwani da kuma mataimakin jami’in tsaro n