Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mahaifin Kakakin ‘yan sanda Kano ya rasu

A ranar Juma’a 25 ga Agustan da ya gabata ne Allah Ya yi wa Alhaji Musa Majiya rasuwa bayan ya yi gajeren rashin lafiya. Alhaji Musa Majiya wand

‘Abubuwan da muke so Buhari ya mayar da hankali’

Bayan dawowar Shugaban kasa Muhammadu Buhari daga jinyar wata uku da ya yi a birnin Landan da ke kasar Birtaniya a ranar Asabar da ta gabata, daidakun

Abin da ya sa muka yi tiyata kyauta don murnar dawowar Buhari – Dokta Tasi’u

Asibitin Sultan da ke Titin Makarfi, a Unguwar Rigasa, Kaduna ya shirya gudanar da tiyata ga majinyata marasa galihu kyauta na tsawon mako guda daga r

Abin da ya sa muka ce kujerar hakimai ba ta gado ba ce – Gwamnatin Kaduna

Wane hali ake ciki bayan sanarwar da gwamnati ta bayar ta rusa hakimai da dagatai a Jihar Kaduna? Kamar yadda ka sani ne cewa wannan mataki da Gwamnat

Yadda na yi ido biyu da mutuwa – Wadda ta kubuta daga barayi

Wata mata da ta kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane da suka bude musu wuta tare da harbe mutum uku kuma suka sace wadansu a dajin da ke kan hany