Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan Boko Haram sun kashe mutum shida a Adamawa

An kashe akalla mutum shida tare da kone gidaje da shaguna cikin dare a ranar Talata a garin Maidu da ke karamar Hukumar Madagali da ke Jihar Adamawa.

Kotu ta wanke matasa biyu daga zargin kisan kai

Wata Babbar Kotu da ke Dogarawa a karamar Hukumar Sabon Garin Zariya a Jihar Kaduna, ta wanke wadansu samari biyu da aka zarge da laifin hadin baki da

Manyan hafsoshi sun tare a Maiduguri

Manyan hafsoshin sojin kasar nan sun tare a Maiduguri fadar Jihar Borno don cika umarnin da Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osubanjo ya ba su,

Yau za a yi jana’izar tsohon Mataimakin Gwamnan Bauchi

Yau ne ake sa ran yin jana’izar tsohon Mataimakin Gwamna Jihar Bauchi, Alhaji Garba Muhammad Gadi wanda Allah Ya yi masa rasuwa a ranar Talatar

Gwamnatin Sakkwato za ta fara biyan Malaman Zaure albashi

Gwamnatin Jihar Sakkwato za ta sanya Malaman Zaure da ke karantar da addinin Musulunci cikin tsarin  albashi na wata-wata don su hade da takwaror