Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kama matasan da ake zargi da fashi da satar ababen hawa

’Yan sanda a Jihar Jigawa sun kama wadansu matasa shida da suke zargin sun kware wajen fashi da makami da satar babura da motoci a jihar. Kwamas

…Gwamna Tambuwal ya samo yabo daga kungiyar dalibai ta kasa

kungiyar dalibai ta kasa ta yaba wa Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal saboda amincewar da ya yi a biya Naira miliyan 900 ga dalibai

Ana tuhumar masu gadi kan fasa shagon gwal a kasuwar Suleja

’Yan sanda a Jihar Neja suna gudanar da bincike a kan wadansu masu gadi biyar da ke aiki a Kasuwar Babangida da ke garin Suleja kan zargin sakac

Satar mutane ta tilasta wa attajirai guje wa garuruwansu

Masu satar mutane suna yin garkuwa da su domin karbar kudin fansa suna ci gaba da cin karansu ba babbaka a Jihar Taraba inda suke tilasta wa masu duki

Sanya siyasa a rashin lafiyar Buhari sakarci ne – Yahaya Kwande

‘Buhari zai dawo a makon gobe’   Jigo a Jam’iyyar APC ta Kasa kuma babban jigon jam’iyyar a Jihar Filato, Ambasada Yahaya