Manyan Labarai

Manyan Labarai

MDD ta sanya Najeriya cikin ƙasashe 16 da ke fama da tsananin yunwa

Hukumar ta danganta matsalar da katsewar tallafi da ta ke samu domin taimakon waɗanda rikici ya shafa a duniya.

DSS ta gurfanar da matashin da ya yi kira a yi juyin mulki a Najeriya a gaban kotu

Hukumar tsaro ta DSS ta gurfanar wani matashi mai suna Innocent Chukwuemeka Onukwume, mai shekaru 27, bisa zargin kiran sojoji da su yi juyin mulki a

PDP ta sha alwashin gudanar da babban taronta duk da umarnin kotu

Jam’iyyar adawa ta PDP ta bayyana kudurinta na ci gaba da shirye-shiryen gudanar da babban taronta na kasa da aka tsara a yi a ranakun 15 da 16 ga wat

DAGA LARABA: Tasirin Da Tura Jami’an ‘Yan Sanda Kare Manyan Mutane Zai Haifar Ga Tsaron Al’umma

A Najeriya, an saba ganin jami’an ‘yan sanda suna gadin manyan mutane ‘yan siyasa, ‘yan kasuwa, ko shugabanni maimakon su kasance a cikin al’umma suna

Babu wani gwamna da zai yi ƙorafin ƙarancin kuɗi a mulkin Tinubu — Sanwo Olu

Za mu ci gaba da tabbatar da cewa Najeriya ƙasa ce mai ƙabilu, addinai, da al’adu mabambanta amma al’ummarta sun haɗu a ƙaunar ƙasa.