Manyan Labarai

Manyan Labarai

Taki na taka talakawa manoma

Manoma a sassan kasar nan sun koka kan yadda kamfanoni da dillalan taki da jami’an gwamnati suka jawo karancin takin Buhari da aka yi alkawarin

Babu wani yunkuri na musuluntar da Najeriya – Sarkin Musulmi

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya musanta labaran da ke yawo cewa an tilasta wa yara da yawa mabiya addinin Kirista s

’Yan sanda sun kama kasungurmin dan daba

Rundunar ’Yan sandn Jihar Kano a karkashin shirinta na ‘Shege-ka-fasa’da ke yaki da ’yan fashi da suke fakewa da daba ta kama

Dangote ya ba da tallafin Naira miliyan 50 ga wadanda rikicin Mambila ya shafa

Shugaban Rukunonin Kamfanin dangote, Alhaji Aliko dangote ya ba da tallafin Naira miliyan 50 ga al’ummar Fulani da rikicin Mambila ya shafa a Ji

Rikicin kabilanci ya ci mutum 33 a Kaduna

Rahotanni daga karamar Hukumar Kajuru da ke Kudancin Kaduna sun ce akalla mutum 33 ne suka rasu a rikici da ya auku a tsakanin Fulani da ’yan ka