Manyan Labarai

Manyan Labarai

An nada Sarkin Yarbawan Gombe

A ranar Asabar da ta gabata ne Mai martaba Sarkin Gombe Alhaji Abubakar Shehu Abubakar III ya nada Alhaji Abdulrahim Jima Alao a matsayin Sarkin Jihar

Saraki ga Buhari: Ana jin jiki a Najeriya

Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki ya shaida wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa ana jin jiki a Najeriya kuma ’yan Najeriya suna fama

Dalilin da ya sa muke son kafa kotun Kirista – dan majalisa Gyang

Yunkurin kafa kotun daukaka kara ta Kirista manufa ce ta warware matsalolinin mabiya addinin kirista a kotuna na musamman, a cewar wanda ya gabatar da

Zababben Shugaban Ghana mutum ne mai saukin kai da daraja mutane – Isyaku Ibrahim

Alhaji Isyaku Ibrahim dattijo ne mai shekara 78, wanda tun yana dan shekara 21 ya fara siyasar neman mulkin kai. dan siyasar kuma dan kasuwa ya tattau

Kafa dokoki masu tsauri kadai ba zai magance cin hanci ba – Sheikh Kabir Gombe

Babban Magatakardan kungiyar Izala ta kasa Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe ya bukaci gwamnatoci a matakai daban-daban su sanya tsarin fadakarwar ad