Manyan Labarai

Manyan Labarai

An fara kada kuri’a a zaben Ghana

A yau Laraba ne ake zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokoki a kasar Ghana. Shekaru 25 ke nan da kasar Ghana ta koma turbar Dimukradiyya,

Matsalar tsaro: Samar da ’yan sandan jihohi ne mafita – Gwamnan Neja

Kwanan baya  Gwamnan jihar Neja Alhaji  Abubakar   Sani Bello  ya kai ziyara  Amurka kuma  ya tattauna  da&nbs

Abin da ya sa na rungumi aikin gyaran mota – Gloria

Oke Gloria Ogechi mace ce ’yar kabilar Ibo da ta kwashe shekaru tana aikin gyarar mota  a garurruwan Legas da Abuja. Ta zanta da Aminiya kamar ha

‘Yadda muka tsira daga matasa ‘yan ta’adda a Samarun Kataf ’

A ranar talatar makon da ake ciki ne da misalin karfe uku na rana wadansu gungun matasa dauke da wukake da adduna da itatuwa suka afka wa masu zuwa ci

Gwarzon Gasar Marubuta ta Najeriya ya karbi kyautar dala 100,000 daga NLNG

Editan Shafin Adabi na jaridar Daily Trust kuma marubuci, Abubakar Adam Ibrahim ya karbi kyautar kudi dalar Amurka 100,000 (kimanin Naira miliyan 40),