Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun kashe mai juna biyu da wasu mutum 4 a Sakkwato

Ƙauyen Alkalije na cikin gundumar Kilgori da ke iyaka da Ƙaramar Hukumar Silame da wasu ƙauyuka na Jihar Kebbi.

Kotu ta sake dakatar da babban taron PDP

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da sabon umarnin dakatar da Babban Taron Jam’iyyar PDP da ake shirin gudanarwa ranar 15 da 16 an watan nan a Ib

’Yan ta’adda na kafa doka da karɓar haraji a Arewa — Dambazau

Mun kai wani matsayi da ’yan ta’adda da ’yan bindiga suka karɓe wasu yankuna, suna karɓar haraji da kuma kafa dokoki a cikinsu…

NAJERIYA A YAU: Dalilan Malaman Jami’oi Masu Zaman Kansu Na Shiga Ƙungiyar ASUU

Wasu na ganin wannan sabon yunƙuri zai iya zama sabuwar hanyar ƙarfafa haɗin kai tsakanin malamai, yayin da wasu ke gargaɗin cewa hakan na iya kawo ts

Sarkin Musulmi ya ba wa makarantu tallafin N1.3bn a Kebbi

Sarkin Argungu ya bayyana cewa wannan kyauta na cikin manufofin Gidauniyar Sarkin Musulmi na inganta ilimi da walwalar al’umma.