Manyan Labarai

Manyan Labarai

An dakatar da karin kudin shiga Intanet

An dakatar da shirin kara kudin shiga Intanet wato Data ga masu amfani da wayar salula, kamar yadda Hukumar da ke Kula da Kamfanonin Sadarwa (NCC ) ta

‘Yan gudun hijira suna cikin yunwa – MDD

Ana bukatar akalla tan dubu 30 na abinci don ciyar dubbban ’yan gudun hijiran rikicin Boko Haram a yankin Arewa-maso-Gabas, kamar yadda wani jami’in M

‘Yadda muka rayu da Shekau a dajin Sambisa’

Fatima Muhammad Mai’alewa, budurwa ce ’yar shekara 18 da ’yan Boko Haram suka kama a wata kasuwar da ke cikin garin Maiduguri suka tafi da ita dajin S

Kamale: Miloniyan da ’yan Boko Haram suka mayar dan tallar jarida

Rayuwar Solomon Dali Kamale, rayuwa ce mai daga hankali da ban takaici. Solomon Kamale wani miloniya ne mai harkar man fetur da yake da jarin fiye da

Bai kamata Shugaban kasa da gwamnoni su rufe kofofinsu ga talakawa ba – Sheikh Dikko

Dokta Hassan Abubakar Dikko, shi ne Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa reshen Jihar Filato, a