Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sarkin Kano ga Buhari: Kada gwamnatinka ta yi karko irin ta Jonathan

Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya gargadi Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya guji maimata kura-kuran da tsohon Shugaban kasa Goodluc

Rikicin shugabancin mahautan Fatakwal ya yi kamari

Akalla mutum ne aka ce sun rasa rayukansu, wadansu mutum tara kuma suka ji rauni a wani rikici da ya  barke tsakanin magoya bayan tsohon shugaban

An tsare wanda ya sa wa karensa ‘Buhari’ a Kurkuku

A jiya Talata ne wata kotun majistire da ke a Sango Ota a Jihar Ogun ta umarci a ci gaba da tsare Joe Chinakwe, mutumin nan da ya sanyawa karensa suna

Yadda za mu magance matsalar garkuwa da mutane – Shugaban ‘yan sanda

Babban Sufetan ‘yan sandan Najeriya IDRIS Kpotun Ibrahim ya ziyarci qasar Amurka kuma wakilin Aminiya a Washindton DC ya tattauna  da shi  a

Yadda na shekara 3 a halin makanta – Nuhu Adamu

Malam Nuhu Adamu dattijo ne dan kimanin shekara 85, wanda ya yi fama da matsalar makanta har na tsawon shekara uku kafin Allah Ya dawo masa da ganinsa