Manyan Labarai

Manyan Labarai

Likitoci sun yi barazanar komawa yajin aiki

Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa sun yi barazanar komawa yajin aiki a duka asibitocin gwamnati da ke kasar nan, idan ba a biya mambobinsu hakkokin

Hadarin masallaci: Har yanzu Saudiyya ba ta biya diyya ba –Hukumar Alhazai

Kusan shekara guda bayan aukuwar hadarin fadowar gugar gini da ya yi sanadiyyar rasuwar mahajjata sama da dari a masallacin harami na Makka da ke kasa

Halin da matar Sarkin Bama ta samu kanta a hannun Boko Haram

A ranar Litinin da ta gabata ce sojoji suka kubutar da matar Mai martaba Shehun Bama Alhaji Kyari Ibn Ibrahim EL-Kanemi, Hajiya Hajju  daga hannu

Zama soja ne burina – Yaron da aka kwakule wa idanu

Yaron nan da matsafa suka kwakule wa idanu a Zariya Abubakar Sadik Usman ya ce babban burinsa shi ne ya zama soja bayan kammala karatonsa.

Bai kamata Obasanjo ya kira ’yan majalisa varayi ba – Walid Jibrin

Sakataren Kwamitin Dattawan Jam’iyyar PDP ta kasa Alhaji Walid Jibrin ya ce bai kamata tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kira ’yan Majalisar D