An kashe mayaƙa 200 a rikicin Boko Haram da ISWAP
Tun daga shekarar 2016 Boko Haram da ISWAP suke kai wa juna farmaki lokaci zuwa lokaci.
Manyan Labarai
Tun daga shekarar 2016 Boko Haram da ISWAP suke kai wa juna farmaki lokaci zuwa lokaci.
Wasu daga cikin matan da aka sace sun tsere bayan harin ’yan bindigar a daren Lahadi, a yankin Ƙaramar Hukumar Shanono
Jam’iyyar NNPP ta dakatar da Abdulmumin Jibrin ne bisa zargin yi mata zagon ƙasa da kuma rashin kuɗin ƙa’ida na jam’iyya.
An ƙara rage kuɗin kujerar aikin Hajjin bana zuwa aƙalla Naira miliyan 7.5 ga maniyyata daga Arewacin Nijeriya.
Da zarar damina ta fara bankawana, yanayi na sanyi da zafi kan fara sallama, wanda hakan kan haifar da rashin lafiya da ke yaɗuwa a cikin al’umm