Manyan Labarai

Manyan Labarai

…Babu ruwanmu da shirin – Gwamnatin Taraba

Sanarwa da gwamnatin jihar Taraba ta fitar cewa ita ba ta bai wa gwamnatin tarayya fili don samar da wuraren kiwo a jihar ba ya nuna irin yadda gwamna

An kama wanda yake lalata da ’ya’yansa ’yan mata uku

Wadansu ’yan mata uku sun kai mahaifinsu mai suna Akila Likita mai kimanin shekara 47 da ke aikin gadi a Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya kara ofishin ’ya

Makiyaya: Ba filin mutane za a kwace ba – Gwamnatin Kaduna

dahiru Abdu shi ne jami’in hulda da jama’a na Ma’ikatar gona ta jahar Kaduna, ya ce kafin gwamnatin tarayya ta fito da wannan tsari tuni mu a Jihar Ka

Ba hannunmu a jirkita dokar Majalisar Dattawa – Akawu da Mataimakinsa

Akawun Majalisar Dokoki ta kasa mai barin gado, Alhaji Salisu Maikasuwa da Mataimakinsa Ben Efeturi, sun ce babu hannunsu a jirkita dokar gudanar da M

Ta tsaga hannun ’yar aikinta da reza saboda sace kifin miya

Wata mata mai kimanin shekara 35 mai suna Blessing Renigius ta shiga hannun ’yan sanda bayan ta yi amfani da reza wajen tsaga hannun yarinyar da ke yi